Advertising
Advertising
Labarai

Wasu ma’aurata a Nigeria sunyi murnar da Shagalin samun jariri Farko bayan shekaru 18 da Aure.

Ma’auratan Najeriya sun yi maraba da yaronsu na farko bayan shekaru 18 suna jira

Advertising

Wani Mutumi dan Najeriya mai suna Ken Ezo da matarsa, Edith sun yi farin ciki yayin da suka karbi wata yarinya bayan shekara goma sha takwas da aure Su.

Zino Udio Irorobeje wanda ke da alaka da sabbin iyaye ne ya sanar da albishir din a shafinsa na sada zumunta inda ta yabawa mutumin bisa tsayawa tsayin daka da sirikar tata duk tsawon shekarun da ta dauka.

Wasu kalamai da suka fita Daga wajen yar uwar Min matar.

Advertising

“shekaru 18 na jira. Shekaru 18 na sallah!!! shekaru 18 na imani!!!! shekara 18 da Imani da Allah!!! shekara 18 da rahama!!!!! Mai shekaru 18 da haihuwa !!! Shekaru 18 na bege!!!! Shekaru 18 na gwadawa!!!!

Yau muna cikin murna da godiya ga uban giji daya nuna mana wannan rana ta samun abin da muka dade muna jiran samu, Hakika wannan jariri yayi sa’a da nasara zuwa wannan dangi, Kuma insha Allah wannan zaman jin kirin da mukai muna jiran sa zai zaman mana Alkhari.

Hakika dan uwana yayi zaman hakuri da juriya, Kasan cewar ba kowane dan adam bane zai iya jure jarabawar rashin haihuwa ba.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button