Advertising
Advertising
Labarai

Wata sabuwa- Bidiyon wani mutun daya kama matarsa a dakin otel da abokin sa.

Auren wani magidan ci ya shiga matsala bayan da abokin sa yasami labarin suna da juna biyu dashi.

Advertising

Ma Auracin ya bayyana damuwar sa, Wanda yayi ikirarin gayawa matar tasa yana ganin wasu abubuwa tsakanin su wanda ya kasa ganewa, Amma duk sanda ya tabbatar sai ya kawar dasu.

Ya bayyana cewa wani lokaci daya garfadi abokin nasa mai suna dennis daya guji matarsa bayan ya lula kusancin su na kara yawa.

Sai dai bai tabbata da zargin da yake wa abokin nasa da matar sa ba sai yaudaya gansu a dakin otel ba su biyu.

Advertising

A wani labarin kuma, Rahotanni sun ce wani dan Najeriya ya fasa auren amaryar sa saboda kyautar wayar da wani da ba a san ko wane ba ya yi masa.

Matar dai ta samu kyautar wayar iPhone 13 Pro Max a matsayin kyauta daga hannun wani, kuma da saurayin nata ya samu labarin, sai ya tambayi wanda ya ba ta, amma ta ki gaya masa.

Ya tunkare ta don sanin wanda ya ba ta kayan na’ura mai tsada, amma ta dage kan ta rufa wa mutumin asiri.

Daga karshe dai ya fasa aurensu don gudun kada a samu matsala a aurensu tunda ya shak’u da halinta.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button