Advertising
Advertising
Labarai

Mahaifiyar yaro dan shekara 12 daya lalata mata kayan gida tayi magana cikin wani video inda tabayyana rashin hankalin yaron.

Mahaifiyar yaro dan shekara 12 daya lalata mata kayan gida tayi magana cikin wani video inda tabayyana rashin hankalin yaron.

Advertising

Babar yaron daya lalata gidan su tayi magana game da wannan barna a cikin wani faifan Bidiyo da ta saki a kafar sada zumunta.

Akwanakin baya wani video yata yawo a kafar sada zumunda da gidajen yada labarai, game da wani faifan Bidiyo da wani dan shekara 12 yake wa mahaifiyar sa barna saka makon ta karbe masa wayar salula.

Yaron ya lalata dukkan kayayyakin gidan da suka hada da teburin kayan kicin taga, na’urori, wajen cin qbinci, kujerun bayan gida, da sauran kayayyaki masu amfani na yau da kullum.

Advertising

Wasu faifan Bidiyoyi da suke ta karade yana gizo gizo na banbancen ra’ayoyin mutane a game da wannan abu. sun bayyana kashi biyu na game da faruwar lamarin

Yayin da wasu ke zagi iyayen yaron don sun kasa renonsa da kyau da kuma koya masa halaye masu kyau, wasu sun ba da hanyoyin da za su yi masa horo don ya aikata.

kalli bidiyo dake kasa.

https://www.instagram.com/tv/CiiY4pFIonD/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button