Wani dan kasar kenya Ya bayyana cewa ya fara yaudarar matarsa ne sabida yana so ta rage kiba.
Wani magidan ci dan kasar kenya ya fara yaudarar matar sa sabida yana buƙata ta rage kiba sakamakon girman da tai yanzu.
Mutumin ya bayyana haka lokacin da duke zantawa sa wani mai aikin gidan talabijin bayan ta fahimci cewar yayaudaretq ne domin ta rage kiba, Saboda haka suke mata nasiha shida ma’ai kacin talabin din.
Mijin nata ya bayyana cewar sanda suka hadu da ita bata da kiba tun a shekara 2017 amma a shekara 2020 bayan sin auren su ta zama mai mugun kiba ya zamana tana numfashi da kuma yawan kasala.
Ya ce ya siya mata fam din motsajiki domin ta ringa zuwa kota zamu ta rage wannan kibar da take damunta, Amma ya ce ta fara zuwa daga bisani kuma ta dena.
Koda ya tambayeta wai meke sakata kiba sai tace ai sabida ta samu kwanciyar hankali ne shiyasa yanzu take kiba, Bata da wata matsala a yanzu.
Don haka kawai ya yanke shawara zai kara aure domin hakan tayar mata da hankali kwanciyan hankalin da take samu ta gudu hakan zai sa ta rame.
Ya ce a lokacin da ta fahimci al’amuransa da wasu mata, hakan ya sa ta yi barcin dare kuma ba ta iya cin abinci akai-akai, wanda hakan ya sa ta rage kiba.
Da yake magana a yayin tattaunawar, ya bayyana farin cikinsa da yadda dabarunsa suka samu nasara, yana mai cewa matarsa ta dawo da siririyar siffar da take da ita tun kafin su yi aure.