Advertising
Advertising
Labarai

Wajibi abiwa Budirwa da dan chana ya kashe hakkin ta cewar…

Wani matashi ransa ya bacci inda yace dole abiwa Budirwa da dan chana ya kashe hakkinta, Kuma ya kamata gwamnatin tarayya ta shiga maganar dan ganin an biwa budirwa hakkin ta.

Advertising

Wani matashi mai suna Salisu ya bayyana bacin ransa a shafinsa na sada zumunta na TikTok, inda yay jan hankali ga gwamnatin tarayya ta shugaba Muhammad Buhari dan ganin an biwa iyayenta hakkin su.

A jiya ne wani dan kasar chana mazaunin a Nigeria cikin jihar kano ya halaka wata yarinya mai suna ummu salama Sani ta hanyar chachaka mata wuka.

Dan chanan ya ziyarci gidan su Ummita ne inda mahaifiyar yarinyar ta bude kofar, Buɗewar ta keda wuya ya danna kai cikin dakin yakuwa soka mata wuka,

Advertising

Mahaifiyar yarinyar tace yana son ummu sallama kasancewar har tai Aure be dana bibiyar ta ba yana zuwa har gidan.

Yanzu dai ana cigaba da bincike kaman yadda kakakin hukumar yan sandan jihar kano ya sanar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button