Advertising
Advertising
Labarai

Malam Aminu Daurawa ya bayyana cewar ya zanta da Ummusalma Kafin dan chana ya kasheta.

Fitaccen malamin Addinin, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana tattaunawar sa da Ummusalma Buhari kafin dan kasar chana ya kashe ta.

Advertising

Babban malamin ya ce yayi magana da marigayiya Ummusalma kafin rasuwarta a yin kurinta na Aura Gheng Quanrong saurayinta kenan dan kasar chana mazaunin jihar kano Nigeria.

Malaman ya ce Bayan wannan maganar tasu ne sai yaji labari mara dadi Dan chana ya kashe matar tasa da zai Aura.

Zantawar da shehin malamanin yay sa marigayiya ummita.

Advertising

Hausa legit ta rawaito: Aminu Ibrahim Daurawa yace a makon jiya, Ummakulsum Buhari tayi masa bayanin halin da take ciki da gidansu.

Babban malamin yake cewa wannan Baiwar Allah da aka sani da Ummita ta fada masa cewa iyayenta sun hana ta auren wannan saurayi da ya zo daga Sin.

Malamin ya ce ya ba iyayenta gaskiya, ya kuma fadawa Ummita wasu shawarwari da ya kamata ta dauka kafin ta auri wannan bakon mutum.

Haka zalika cikin Bidiyon Malam Aminu daurawa yayi bayani kan illar Auren wannan mutane Saboda zai iya cika wandon sa da iska ya barki da yara ya gudu kasar sa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button