Advertising
Advertising
Labarai

Wani mutun yay mamaki bayan yabawa wasu makafi sadaka ya dawo yaga suna danna wayoyin su.

Wani mutun yay mamaki bayan yabawa wasu makafi sadaka ya dawo yaga suna danna wayoyin su.

Advertising

Turkashi wani mutun dan Nigeria ya shiga cikin furgici bayan yabawa wasu makafi sadakar kudi ya je inda sashi ya dawo kawai sai ya tardadu suna danna wayoyin su.

wani labari da muke samu shine na wasu makafin boki da wani mutun yay musu sadakar kudade batare da yasan suna gani ba, Yaje ya dawo ya riskesu suna danna waya.

Mutylimin ya shada a kafar sada zumunta, inda ya dora video makafin karya, ya kuma shaida abinda ya faru kafin ya basu dadakar.

Advertising

Inda ya bayyana cewa ya tawo a hanyarsa ta zuwa kasuwa sai yaga makafin suna zaune a gefen wata babbar hanya suna bara, inda ya tsaya ya mikawa kowannan su sasaka, A cewar sa bayan yabasu sadakar sai yaga wayar hanu a hanunsu.

Ganin wayar yasa yaji wani abu a ransa cewar maiya hada makawo da wayar salula kasancewar baya gani kuma wayar irinta android.

Mutumin ya kara da cewa bayan yazo dawowa daga kasuwa kawai ya yabi ta bayansu yayinda yaga suna danna wannan wayoyinsu ashe makafin na karya ne a cewar sa.

Mutumin ya bayyana Bidiyon a shafinsa yakuma yi bayanin yadda abun ya fasu.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button