Advertising
Advertising
Labarai

Zanyi aure dan Kudi badan Soyayya ba-wata Amarya ta fadi haka a lokacin da take wallafa hotuna kafin Aure.

Zanyi aure dan Kudi badan Soyayya ba-wata Amarya ta fadi haka a lokacin da take wallafa hotuna kafin Aure.

Advertising

Wata amarya mai jiran gado ta wallafa hotunan ta na kafin Aure a dandalin sada zumunta na facebook, inda take wallafa cewa zatai Aure ne saboda kudi amma badan Soyayya ba.

wata budurwa mai shirin Angon cewa da mijinta ta bayyana wasu kalamai wanda suka ja ce-ce ku-ce a kafar sada zumunta ta Facebook, Bayan ta wallafa hotunan ta na kafin Aure tare da mijinta.

Matashiyar mai suna Habiba Gambo Ta wallafa hotunan kafin Aure da mijin da zata Aura, Wanda wannan hotunan sun dau hankula jama’a, Kuma ta bayyana zatai Aure ne badan Soyayya ba sai dan kudi.

Advertising

Ta rubuta cikin harshen turanci kaman haka; I’m getting married for money, nothing concern me with una nonsense.

Amaryar ta aminta da wani Hashtag dinta na bikin wanda daukacin mutane suke amfani dashi wajen wajen tatauna batun auren #Namumudeylove2022.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button