Advertising
Advertising
Labarai

Turkashi yadda aka kama wasu mutane na lalata A cikin bainar jama a wata kasuwa.

Yanzu yanzu muke samun wani mumunan labarai na wasu mutane da aka kama suna lalata a bainar jama’a cikin wata kasuwa.

Advertising

A kama wani Mutum da wata mata suna zina Turmi da Tabarya a bainan jama’a cikin kasuwa da ranar Allah a garin gusau na jihar zamfara, hukumar hisba bangaren jihar zamfara sunyi nasarar kama wasu Mutane da ake zargi da lalata turmi da tabarya.

Suna gab da wannan lalata ne idon jama’a ya koma kansu, Tuni hukumar kasuwae ta jihar Zamfara wada ke zamanta a gusau ta kira hukumar Hisbah ta jihar, Nan danan kuwa hukumar tayi awan gab dasi a cikin motar.

Faifan Bidiyon wannan mutane ya yadu kafar sada zumunta daban daban, wanda da yawan al’umma ke Allah wadai da wannan lamari,

Advertising

Ga faifan Bidiyo.

A wani labari da muke samu shine na wata mata da tasa akai wa mujinta dukan tsaya. Bayan sun sami matsala tsakanin sa da matar yasa Kaman yadda ya bayyana cikin wani gajeran Bidiyo.

Mutumin ya bayyana cewa: zun samu sabani tsakanin sa da uwar gidan nasa sakamakon wani dan dalilin wanda bai bayana dalilin ba, Amma sai dai yaje kawai yaji shigowar samari gidan nasa inda yace kawai sai jin saukar duka yay ta ko ina.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button