Advertising
Advertising
Labarai

Fitaccen dan daudu Bobrisky ya maida martani zuwa ga masu son sanin shekarun sa.

Bobrisky Fitaccen dan daudun daya shahara a kasar Nigeriya cikin jihar Lagos ya yiwa masu jiran ganin shekarun sa wani martani a shafinsa na Instagram.

Advertising

Okuneye Idris wanda mutane sukafi sani da Bobrisky, wanda ya shara wajen harkar daudu, Ya bayyana wata magana da take nuna martabi ga masu son jin asalin shekarun sa a cikin kafar sada zumunta sa.

Bobrisky Ya kasance mai kwalliyan mata kana da ga bisani ya shiga ya kashe makudan kudade aka maidashi zuda irin ta mata, wanda a kwann baya bayyanawa jama cewar yayi karin haske jiki.

Ya kasance mai saida kayan mata da maya mayay na gyran jiki da kara haske wanda yake tallatawa a shafin nasa.

Advertising

A wani labari da muke samu shine yadda wata matashiyar budirwa ta labarata abinda ya faru da ita a game da wani saurayinta.

Marashiyar ta bayyana kaman haka a shafinta na sada zumunta na twitter @Sharmaty ta ce Tayi dana sanin haduwa da saurayin da suka fara soyayya dashi kasan cewar babu abinda sanin sa yasa tai sai baccin rai.

Sharmaty ta ce yadda dashi da tai a matsayin zai Aure ta shine dalilin dayasa ta fa amince mai har yay amfani da ita kana daga bisani bayan yaci moriyar ganga kawai ya fece.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button