Advertising
Advertising
Labarai

An Sami nasarar ceto yarinya a dakin otel bayan wasu matasa sun mata fyade.

An Sami nasarar ceto yarinya a dakin otel bayan wasu matasa sun mata fyade.

Advertising

Hukumar yan Sanda sun yi nasara ceto wata budurwa da ake zargin wasu yan kungiyar asirine suka kaita dakin otel sukai mata fyade, matashiyar mai shekaru 13 an sakaye sunanta.

Ana zargin wani matashi wanda hukumar yan sanda ke zargin yana daya daga cikin matasan da suka kai wannan yarinya dakin otel, wanda ake kira Abraham mai kimanin shekaru 37 dan karamar hukumar Ekeremor dake jihar.

A halin yanzu dai DSP na jihar ya ce da taimakon ‘yan bigilanti na jihar karkashin jagorancin shugabanta Hon. Shakka Alagba Ya ce yarnyar yar asalin Ć™aramar hukumar Nemba ce.

Advertising

Inda ya bayyana cewa yarnyar da aka sakaye sunan ta, wadda tarin matasan sukai mata wannan aika-aika tana kwnace a asibiti ana cigaba d duba lafiyar ta don ganin a ceto rayiwar ta.

Kakakin yan sandar jihar yace suna cigaba da binciko ragowar mutanan da ake zargi da wannan lamari, Kuma da zarar mun gama tabbatar da abin da ake zargi sun aikata zamu kaisu ga kotu domin ta yanke musu hukunci dai dai da abin da suka aikata.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button