Advertising
Advertising
Labarai

Asirin wani mutun mai shakara 84 ya tonu bayan ya yiwa yarina yar shekaru 8 fayde.

Asirin wani mutun mai shakara 84 ya tonu bayan ya yiwa yarina yar shekaru 8 fayde.

Advertising

Hukumar yan sanda jihar Ogun sunyi nasara kama wani dadtijo mai shekara 84 da lefin yiwa yarinya yar shekara 8 fayde.

Mai magana da yawun rundunar yan sandar jihar Abimbola Ya bayyana faruwar lamarin a Ranar asabar 24 ga watan satumba, Wanda ake sargi da wannan lefi yana zaune a unguwar Okun owa, Ya kuma bayyana cewa mutumin yayi suna wajen yiwa yara wannan barnar.

Kakakin ya kara da cewa Mahaifin yarinyar da aka kashe ne ya kai kara zuwa ga Hukumar inda ya bayyana cewa yaga jini yana fita daga yankinta ne.

Advertising

Oyeyemi, Sufeto na yan sanda, ya bayyana cewa da aka yi masa tambayoyi, wacce a ka yi wa fyaɗen ta shaida wa mahaifinta cewa Jack ya yi lalata da ita.

Ya kara da cewa an kai yarinyar zuwa babban asibitin Ijebu-Ode domin a kula da lafiyarta ai mata magani.

Kwamishinan yan sanda a jihar, Lanre Bankole, ya kuma bayar da umarnin a kai Jack sashen binciken manyan laifuka domin gudanar da bincike tare da gurfanar da shi gaban kuliya.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button