Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Muraja Ibrahim tabi sahun Mr442 da Safara’u inda itama take rera wakar batsa.

Fitaccyar jaruma a manhajar TikTok Muraja Ibrahim Kunya ta fara rera waka tare da mawaki Mr442 wanda suka fito suna reara wata waka me sunan taken “Yaga Yaga” shida ita.

Advertising

Murja ta kasance cikakkiyar yar jihar kano yar cikin garin Kunya, Tana zamanta kuma a ckin burnin kano takan fito cikin Bidiyoyin wakoki daban daban.

kusan duk wanda yasan murja zai iya cewa ya santa ne a manhajar TikTok kasan cewar wakokin da take fitowa a ciki basu da yawa, A iya cewa dai TikTok ne ya daga ta aka santa.

A watan Satumba ne aka fara ganin Murja tare da mawaki Mr442 a garin Abuja kssan cewar Bidiyon su na wayo a TikTok tare.

Advertising

kwatsam sai ganin murja akai tare da Mr442 Suna rera waka a studio, wanda kusan wakar a iya cewa iya su biyu ne a cikin ta.

Ku kallo Bidiyon dake kasa.

https://www.instagram.com/reel/Ci-0McNogO0/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button