Advertising
Advertising
Labarai

Wani kwastoma ya shiga rudani bayan yaga mai gadun banki da wayar Iphone14 mai kyamara uku (Bidiyon)

Wani mai kwatoma ya shiga cikin rudani bayan yaga maigadin banki da waya iphone mai kyamara uku.

Advertising

Wayar da maigadin ke waya da ita ta nuna samfurin Sabuwar wayar iPhone 14 ce wadda ta fito cikin watan Satumba nan da muke ciki.

A wani labari da muke samu shine na wani kwastoma saban wani banki daya ci karo da maigadin bankin na rike da wayar zamani iphone.

wani faifan Bidiyo dake yamadidi a kafar sada zumunta na wani mai gadan banki yana tsaye yana waya a daidai lokacin da yake gudanar da aikin sa da waya iphone mai kyamara uku.

Advertising

Mutumin an hange shi cikin Bidiyon yana waya da ita wanda samufun iphone din ya nuna kyamar uku sai dai ya nuna cewar kaman samfurin sabudwar wayar iphone 14 ce.

Kwastoman daya dauki faifan Bidiyon ya rarabashi a kafar sada zumunta, inda daga cikin wanda suka dauki Bidiyon ne yake cewa, wani mutun yake tambayar yadda akai mai gadin banki ya mallaki wannan sabuwar waya.

“Ya rubuta kaman haka Shin kuna da tabbacin kudin mu sun alafiya a wannan banki” Kalli bidiyo.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button