Advertising
Advertising
Labarai

Wasu masoya yan Nigeria sunyi Aure a lokacin da suke gadon asibiti- Soayyar gaskiya.

Soyayyar ta gaskiya taja ra’ayin wasu masoya don angwancewa a gadon asibiti a Jihar lagos cikin lekki, yayin da suka bijirewa yanayin lafaiyar su.

Advertising

Wasu kalolin hotunan Aure da ba’a saba gani irin su ba sun yadu a kafar sada zumunta ta Instagram na wasu ma’aurata da sukai Aure a gadon Asibiti Evercare dake Nigeria.

Daga cikin hotuna da aka hangi sababin ma’auratan, An Hange su Suna zaune a kujera ana musu rijistar Aure, Dakuma wanda aka hangesu suna kwance a gadon asibiti bayan an daura Auren.

Asibiti da suke ciki sun wallafa hotunan sabbin ma’auratan a sahfinsu nasada zumunta na Instagram dauke da wani rubuta kaman haka.

Advertising

We had our very FIRST Evercare wedding

Congrats to the newly wed couple on this milestone event and we wish them eternal love and marital bliss.

A wani labari da muke samu shine na wata budurwa data bukaci kotu ta raba Auren su ita da mijinta kasancewa baya biya mata bukata Auratayy.

Budurwa mai suna blessing ta bayyan haka a wata kotu dake garin abuja unguwar gwagwalada a ranar 25 ga watan Satumba 2022.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button