Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bayan Sarkin Waka yayi gargadi ga masu zaginsa wani matashi ya zage iyayen mawakin tas.

Mawaki Naziru Sarkin Waka yayi magana agame da samri da suke zagin sa da yan siyasa da malamai a kafar sada zumunta musan man na TikTok.

Advertising

Naziru Sarkin Waka ya wallafa wani Bidiyon sa a kafar sada zumunta ta TikTok, inda yay maganganu a game da samarin da suke zagin yan siyasa da manyan malamai da shi kansa.

Jarumin ya yi jan kunne ga iyaye samarin da suke aikata wannan dabi’a, Inda yay rantsuwa yace duk wanda ya sake samu ya zage shi wllh bazai hakura ba, Zai saka a kamashi kuma bazai ji koken iyayen yaro ba koda kuwa zasu tsuguna suna dafa kafar sa.

A dai dai lokacin da mawakin yaye gargadi sai aka sami wani matashi a man hajar TikTok ya zage iyayayen Nasiru Sarkin waka tatas, kuma yace duk abin da zai yayi yana jiran sa.

Advertising

Wannan lamari yabawa mutane mamagin, Tuni mutane suka fara tofa albarkacin bakin su, Sune cewa Kai kafi karfin kamu kenan. wasu kuma na jin jina masa yayi dai dai hakan da yayi.

Kalli bidiyon dake kasa.

https://www.instagram.com/reel/CjGT_oXIv10/?igshid=MDJmNzVkMjY=

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button