Advertising
Advertising
Labarai

Wata budirwa yar Nigeria tasha kuka bayan an cire mata kwarkwata a kanta.

Wata Matashiya yar kasar Nigeria tasha kuka bayan da aka cire mata kwarkwata a kanta.

Advertising

Budurwa data bayyana tana dauke da kwarkwata mai shan jini a kanta ta bayyana yadda tai kuka sosai bayan da aka cire mata su daga kanta.

Mun samu wani faifain Bidiyo da budirwa ta dauka na lokacin da take kuka sosai bayan da aka ciro mata kwarkwata masu rai da lafiya daga kanta har guda 2.

Bidiyon ya barbazu a manhajar TikTok inda mata ta bayyana rashin jin dadinta bayan an samu kwarkwata masu shan jini a kanta, Haka kuma tai mamaki samun abubuwa masu rai a jikin ta.

Advertising

kalli bidiyon dake kasa.

A wani labari da muke samu na wani matashi da aka kama yana lalata da waka karamar yarin ya yar makotan su ya bayyan abinda ya faru kafin ya aikata lalatar.

Matashin mai suna umar dan karamar hukumar ungwago dake kano, ya bayyana ce kafin yarinyar ta amince dashi

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button