Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Tsohuwar matar Adam A Aango Maryam Abba Yola ta Angwance da Mijinta Muhammad.

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood kuma tsohuwar mata ga jarumi Adam A Zango Maryam Abba Yola wadda ake kira da maryam Ab Yola ta bayyana Aure ta da wani mutum mai suna Muhammad.

Advertising

Kaman yadda wasu daga cikin masu bibyar mu suka sani Maryam ta kasance tsohuwar matar adam zango wanda Aure su ya mutu tun da jimawa.

A kwanan baya an ta rade radin komawar ta gidan tsohon mijin nata amma Allah beyi hakan zata kasance ba.

Kwatsam sai aka sami wata wallafar faifain Bidiyo da tsohuwar jarumar ta wallfa a shafinta na Instagram dauke da kwalliya irin ta Amare ana mata hotuna.

Advertising

Jim kadan bayan wasu yan awanni kawai sai ga wata wallafar a shafin nata wannda ta wallafa wani Bidiyo shima ana mata hotuna ita da mijin data Aura.

Tayi wallafa ne kaman haka ta dora bidiyoyin kala kala ta kuma rubuta a kasan Bidiyon kaman haka cikin harshen turanci.

Alhamdulillah finally Mrs Muhammad … till Jannatul Firsdaus be our final destination, say prayer for us please!!!

M&M

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button