Hadiza Gabon ta koka a game da masu cin zarafi a shafin sada zumunta(video)
Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Hadiza Aliyu Gabon ta koka a game da mutane da suke cin zarafi a shafin sada zumunta.
Jaruma hadiza Gabon ta bayyana ra’ayin nata ne cikin wata hira da take a tasharta takan YouTube mai suna “Hadiza Aliyu Gabon” jarumar ta nuna rashin jin dadinta a game da wannan abu.
Kaman yadda wasu daga cikin kubsuka sani jarumai da a masana’antar kannywood suna fama da irin wannan mutane masu zagin al’umma ba tare da sun musu wani abuba na rashin jin dadi ba.
A cikin hira Jaruma ta bayyana kadan daga cikin abubuwan da suke faru na cin zarafi a kafar sada zumunta.
Inda ta bada misali da cewa; Zakaga mutun baka sanshi ba haka zalika shima bai sanka ba amma ka dora hoto ko bidiyo ya biyoka wajen yin tsokaci (Comment) yana zagin ka ta tare da kamasa wani abuba.
Sai dai jaruma ta kara bayani, Inda take cewa tafi zatan masuyin haka zunq yi ne dan duja hankalin ka ka kulasu ko makamancin haka.
Ga Bidiyon hira tata.