Labaran Kannywood
Maryam taci Amanata ta Aure mijin da mukai alkawarin Aure dashi cewar Surayyah.
Maryam taci Amanata ta Aure mijin da mukai alkawarin Aure dashi cewar Surayyah.
Advertising
Jarumar Kannywood Safna Aliyu maru, tayi magana akan Aure da maryam Abba Yola tayi cewar ta yaudareta ta Aure saurayin da sukai Alkharin aure dashi.
An daira Aure a ranar juma’a 30 ga watan Satumba tare da mijin nata mai suna Muhammad Murtala da amaryarsa Maryam Abba Yola.
Muhamda murtala ya kasance dan kasuwa kuma sanannan dan jarida a jihar, dan asalin jihar Maiduguri.
Advertising
An samu bulla hotuna da bidiyon Aure maryam a shafinta, yayain da ta wallafa Bidiyo suna rike da juma ana daukar su a hoto, da kuma wani wanda take ita kadai.
Advertising