Advertising
Advertising
Labarai

Yadda zaman kotu ya kasance da dan Chaina makashin ummita yar jihar Kano.

An gudanar da zaman kotun da dan Chaina makashin ummita yar asalin jihar kano, A ranar 4 ga watan Oktoba 2022.

Advertising

Ana cigaba da zan kotun dan chaina Mista Geng Quanrong wanda ake zargi da kashe wata budurwa mai suna Ummita yar asalin jihar kano.

Kuma ya kashe ta ne ta hanyar caccaka mata wuka, kamar yanda rahotanni suka tabbatar.

Yadda kotu ta zauna domin shari’ar dan Chanan da ake zargi da kisan budurwarsa Ummita a Kano.

Advertising

An dai dage zaman kotun har zuwa 27 ga watan Oktoba domin samarwa Mista Geng Quangrong, wanda zai yi masa tafinta daga turanci zuwa Chanisanci.

Hoto: Salim Umar Ibrahim.

Mungode da bibiyabr shafin mu ku cigaba da kasancewa damu don samun zafafan labarai masu inganci.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button