Labaran Kannywood
Sulaiman boshe ya bayyana irin babancin wahalar fim din da dana Yanzu.
Bosho yayi wani bayanai inda ya bayyana irin wahalar da suke sha a fina fina baya dakuma na yanzu a harkar fim.
Fitaccen jarumi a masana’antar kannywood yayi bayanin babancin fim fin da dana yanzu da kuma irin wahalar da ake sha a cikin sa.
Hirar Ta fito ne daga dandalin jarumar Kannywood Hadiza Gabon dake kan tashar YouTube.
Daga cikin tambayoyin da Jarumar taiwa Sulaiman Bosho Akwai Magana akan masu hawa kafar sada zumunta suna zagi jarumai, Da kuma mutane. da suke cewa ba’a taimakawa jarumai a masana’antar wajen kula da rashin lafiyar su.
Haka zalika jarumar ta tambayi bosho a game da cewa basa san yin Aure musamman ma su mata.
Ga dai hirar daga Farko har karshe.