Advertising
Advertising
Labarai

Wata budirwa ta bayyana abinda ya faru da ita da wan dattijo.

Wata budurwa tayi cikaken bayanin abinda ya hadata da wani dattijo hartakai su ga neman Aure ta.

Advertising

Burwa mai suna Asamau ta bayyana yadda ta hadu da wani dattijo daya yay yunkurin Aure ta bayan taje neman magani wajen sa.

Asamau yar asalin jihar Katsina tayi cikaken bayanin sanda suka hadu da wannan dattijo da kuma lokacin da ta fara soayyya dashi kafin asirin da yaya mata ya karye.

Ta bayyana cewa taje wajen dattijo wanda ake kira da Umar karshen zance domin ya temaka mata wajen shawo kan wani saurayi da take masifar son ta Aura.

Advertising

Ta kara da cewa ta bayan ta gaya masa abinda ke faruwa ya bata wata laya yace tasa aka ta kada ta sake ta cire indai bashi yace ta cire ba.

Asamau tace daga ranar da tasa layar daga ranar ta manta da saurayin da take matukar so ta bara jin soyayyar Umar karshen zance.

Yar uwar budirwa ta bayyana yadda akai asirin ya karye daga ranar da aka zo yimata kitso ta dauke layar, daga lokacin hankalinta ya dawo jikin ta.

Asirin ya karye a dai dai lokacin da aka kasa gane kan Asamau cewar yar uwar tata, Amma yanzu haka sun dangana zuwa ga Hukumar yan sanda dan a bimusu hakkin su.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button