Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ali Nuhu yayi ruwa da tsaki akan rigimar Nafisa Abdullahi da Naziru Sarkin Waka.

Fitaccen jarumi a masana’antar kannywood Ali Nuhu yayi ruwa da tsaki akan rigimar Nafisa Abdullahi da Naziru Sarkin waka.

Advertising

Kaman yadda masu bibiyar mu suka sani an samu sabani tsakanin Mawaki Naziru sarkin waka da fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Nafisa Abdullahi biyo bayan wata magana da mawakin ya fada akan matan Kannywood.

Cikin Bidiyon da mawakin ya wallafa yayi magana akan cewa babu wani mahaluki da zai fadi kashin sa a cikin masana’antar kannywood.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button