Advertising
Advertising
Labarai

Mutumin daya karye yayin da yake tserewa masu kwacen waya an gyarashi a naira miliyan 1.2 a jihar Lagos.

Wani Rahoto ya bayyana cewa wani mutumi na kwance a gadon asibiti daya karye a kafa yayain da yake gudarwa wasu mutane da suke son yi masa fashin wayar sa a jihar Lagos.

Advertising

Mun samu labarin daga wani mutun mai amfani da shafin twitter mai suna @olabodeEO ya bayyana yadda labarin ya faru, inda yace mutumin yayi tsalle daga wata gada domin ya tserewa masu ‘yan fashin da suke binsa zasu karbbe masa waya.

Abin takaici bayan ya karye aka garzaya dashi Asibiti domin dumin a dorashi, inda aka nemin kudin aiki naira miliyan 1.2m

Mutumin daya bayyana faruwar lamarin ya bayyana ne a shafinsa na Twitter kaman haka cikin harshen turanci.

Advertising

“This guy jumped off Otedola bridge because he didn’t want to part with his phone when robbers crossed him last night. He broke a leg, and was rushed to emergency before being transferred to Igbobi. The first bill just came in – 1.2 million. Plus, he’s in severe pain. Sigh.” The Twitter user wrote.

“Wannan mutumin ya yi tsalle daga gadar Otedola saboda ba ya son rabuwa da wayarsa lokacin da ‘yan fashi suka tsallaka da shi a daren jiya. Ya karya kafa, kuma an garzaya da shi cikin gaggawa kafin a wuce da shi Igbobi. Kudin farko ya shigo – miliyan 1.2. Ari, yana cikin matsanancin ciwo. Sigh. Mai amfani da Twitter ya rubuta.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button