Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Takai ta kawo Hannatu Bashir ta fara mayar da martani ga jarumi Ali Nuhu.

Takai ta kawo Hannatu Bashir ta fara mayar da martani ga jarumi Ali Nuhu bayan ta makashi a kotu.

Advertising

Barkan mu da sake saduwa daku a cikin wannan shafin namu mai albarka, a jiya ne wata takardar kotu dake yawo a kafar sada zumunta wadda Ali Nuhu ya maka Hannatu Bashir a kotu.

An hangi takarda dauke da sa hannun Al’kali dakuma sa hanun jarumin dauke da suna. ita jarumar.

Sai dai bayan bayyanar wannan takarda ba’ajima ba sai jarumar ta fara habaici a shafin nata inda take nuna wa kamar da wata a tsakanin su.

Advertising

Kalli bidiyo dake kasa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button