Wasu matasa da suka watsa Bidiyon wasu mata da ke neman junan su a asirin su ya tonu bayan sun shiga hannun hukumar ‘yan sanda.
Yanzu yanzu aka kama wasu matasa da ake zargi da yada Bidiyon wasu yan mata da suke neman junan su a manhajar WhatsApp.
Matashin yan kasar Niger da suke zaman su a garin agadaz, sun bayyana Bidiyon yan matan dake lalata a cikin daki ba tare da yan matan sun saniba, Lamarin dayasa Bidiyon yay ta yawo a kafar sada zumunta.
An kama matashi na farko da yafara yada Bidiyon inda ya bayyana cewa ya samu Bidiyon yan matan me a wayarsu ya kuma tura ba tare da sun sani ba.
Daga bisani Hukumar yan sandan jihar da Hukumar korafe korafe ta binciko wasu mutane wanda suke dauke da bidiyon yan matan a wayoyinsu.
Haka zalika a binciken da akai an samu matasa da bude wani dan dali a sharin WhatsApp, inda suke tura ire iren wannan Bidiyon badalar ciki suke ganina junan su.
Yanzu haka dai hukumar yan sandan ta tura mutanen kotu domin a musu hukunci dai dai da abinda suka aikata.