Labarai

Yadda akai kokarin ceto wasu ‘yan tagwaye a ambaliyar ruwa a jihar bayelsa.

Ansamu nasaran ceto tagwaye 2 a ambaliyan ruwan “Yenagoa” jihar Beyelsa.

Daga Shamsu S Abbakar Mairiga.

“Duba da yanda ambaliyan ruwa kecin rayuka, da kuma ruguje muhallai, ansamu nasaran ceto wasu tagwaye a jihar Bayelsa.

Wasu kungiya sun ceto tagwaye a jihar Bayelsa. kungiyar sunga iyalan cikin tsanani, inda Allah yabasu yaya kuma tagwaye, kana sunsamu nasaran ceto su.

“Shafin kungiyar ta facebook ta bayyana cewa, suna cigaba da agazawa sosai kana sunyi nasaran ceto mutane 40 kuma sunyi nasaran sama masu mafaka.

“Bugu-da-kari sunce sunyi nasaran ceto yan biyu har guda 4. tare da iyayensu kana suna cikin koshin lafiya da mafaka mai kyau.

Zasu cigaba da taimakon, kuma suna kiran taimakon ga masu jegogin haddama yayannasu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button