Labaran Kannywood

Nasha kalubale a wajen yan uwana kafin in fara harkar fim a masana’antar kannywood cewar Hassana jaruma.

Nasha kalubale a wajen yan uwana kafin in fara harkar fim a masana’antar kannywood cewar Hassana jaruma.

Jaruma a masana’antar kannywood Hassana Kabir wadda aka fi sani da Hassana jaruma, Ta bayyana ire-iren kallubalen da ta fuskanta ka kafin ta wada harkar fim a masana’antar kannywood.

Hassana jaruma yar adalin Jihar kano Haifafiyar unguwar Yakasai dake municipal ta zanta da wakilin mu Salisu Mudi a wata tattaunawa ta musamman da sukai.

Jarumar wadda tace tayi karatun furamare da sakandare a unguwar yakasai kanabdaga bisani tai difuloma kano state polytechnic.

Haka zalika tace tayi Aure, Bayan mutuwar Aure ta tsunduma harkar Fim gadan gadan, Sai dai tace ta fuskanci kalu bale daga gurin yan uwanta kasancewa mahaifanta sun rasu.

Amma daga bisani sun barni na fara harkar, A yanzu Haka ina cikin fina finai masu dogon zango guda biyar daya daga cikin su ma nice nake jan ragamar fim din.

Zaku iya kallon Bidiyon hirar a kasan wannan rubutu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button