Advertising
Advertising
Labarai

Innalillahi Wa’innailaihi raji’un allah yayiwa Hafizar Alqur’ani rasuwa.

Innalillahi Wa’innailaihi raji’un Allah ya yiwa Nusaiba Shehu Hafizar Alqur’ani rasuwa.

Advertising

Yanzu yanzu muke samun Labarin Rasuwar wata matashiya mai suna Nusaiba Shehu Bacirawa rasuwa bayan fama da tai da gajeriyar jinya.

Nusaiba yar asalin jihar kano karamar hukumar ungwago za ai jana’iza ta kaman yadda addinin musulunci ya tanadar.

Muna rokon Allah yaji kanta yay mata rahama mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani Ameen.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button