Labarai

Matashin da yake amfani da macijin karya yana tsorata mutane ya hadu da fushin fasinjojin mota bayan ya tsorata su.

Matashin da yake amfani da macijin karya yana tsorata mutane ya hadu da fushin fasinjojin mota bayan ya tsorata su.

Wani matashai dan Nigeria mai suna Skit-maker Ya stinci kansa gadon asibiti bayan ya shiga da macijin karya motar haya ya tsorata fasinjoji.

Skit maker ya shahara wajen yin wani abu da yake tsorata fasinjoji motar haya ta hanyar amfani da wata jaka ko akwati mai dauke da macijin karya, Wanda sai bayan yayo tsoratarwar sai ya bayyana gaskiyar abun.

A wannan karon Skit-maker baiyi sa’a ba kaman yadda ya saba yi abaya, fasinjoji motar bas din da yayi yunkurin tsoratar dasu da macijin sun fahimci baya dauke da wani maciji da yake ikirari.

Tuni bayan sun fahimci karya yake sukai masa dukan tsiya har takai da sun fafasa masa kai, Kana daga bisani ya sauka a asibiti an nade masa kai da bandeji.

Ya watsa wani faifain Bidiyo da ke nuna da ake nuna shi na barin asibiti da yaje domin suba lafiyar sa a game da abin da ya faru dashi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button