Labaran Kannywood

Mawaki Ado Gwanja ya bayyana matar da zai aure wadda zai maye gurbin tsohuwar matarsa mai muna.

Mawaki Ado Gwanja ya bayyana matar da zai aure wadda zai maye gurbin tsohuwar matarsa mai muna.

Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa daku a wnnan shafi namu mai albarka, Fitaccen mawakin a masana’antar kannywood wanda Akafi sani da Ado Gwanja ya bayyana cikin wasu hotuna masu daukar hankali.

Duk wanda yasan mawaki yasan yayi Aure a shekarun baya amma daga bisani Aure ya mutu bayan wasu yan shekaru.

Mawakin ya Auri maimunatu wadda akasha artabu kafin Auren mawakin da ita, Daga bisani kuma komai yazo ya wuce, Har Allah ya kawo rabo a tsakani wanda a yanzu haka suna da yara biyu dashi.

A kwanan baya an ta rade radin mawakin zai Sake Aure amma abun bai tabbata ba sai da aka hangi wasu hotunan mawakin na yawo a kafar sada zumunta shida wata tsaleliyar budirwa.

Hakika wannan hotunan sun saka mabiyan mawakin na masa tambayar ko ita ce ne, Kawo har zuwa yanzu mawakin bai bayyana budirwa wacece ita ba a wajen sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button