Bidiyon wani saurayi da budurwa ya bayyana wanda aka barsu a gida daya.
Bidiyon wani saurayi da budurwa ya bayyana wanda aka barsu a gida daya.
Babbar illar barin namijin da mace su kulla alaka kuma ba maharramib taba, Bidiyon wani saurayi da budurwa wanda aka barsu gida daya suke aikata aikin alfasha.
Saurayin mai suna abba tare da wata budurwa hauwa sun zauna daki daya tsawan kwana goma da zummar kafin ta samun gidan da zata ringa yiwa aikatau.
A yadda matashin ya shaidawa hukumar hisba ta Gombe, Ya kawo hauwa dakin sa ne domin ta ringa kwana kwatsam sai shedan ya tshiga tsakanin su da ita.
Marashin yace shi bai amfani da ita ba amma dai ya taba ta, sai dai ita Budirwa ta ce yayi amfani da ita kima in na kwana 5.
A halin yanzu dai hukumar ta hisba tasa a bin ciko mata iyayen wannan yarin ya da kuma shi saurayin da ya kaita dakin sa domin a dankata gun su sannan shi kuma ai masa hukumcin dai dai da abin da ya aikata.