Labaran Kannywood

Wasu Mata da miji Sun Rasu Lokaci daya yayin da mijin ke tuka mota a Jigawa.

Mata Da Miji Sun Rasu Lokaci Guda Sakamakon Hadarin Mota

Allah ya yi wa Alhaji Abbas Injiniya Kano rasuwa tare da matarsa a sanadiyyar hadarin mota da ya ritsa da su akan hanyar su ta zuwa Dutse Jihar jigawa daga garin Kano.

Anyi jana’izar su kaman yadda addinin musulunci ya tanadar. Allah ya gafarta musu, ya sa mutuwa hutu ce a gare su, Ya bawa iyalai hakuri na rashin su.

Mun samu Rahoton Saruwar wannan bayin Allah Daga Hon Saleh Shehu Hadejia.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button