Uncategory
Wani matashi mai suna Abba Ya gayawa furasdo gaskiya a kan shirin labarina.
Wata sabuwa wani makallacin Shiri mai dogon zango na labarina yayi wata magana a kafar sada zumunta, inda ya gayawa jarumin fimfin gaskiya.
A cikin fim din labarina wanda gidan Arewa24 ke haskawa isa feruskhan wanda aka fi sani da Aliyu A cikin shirin yana tsaka mai wuta a cikin fim din kasan cewar har yanzu bai samu Soyayyar sumayya ba.
Matashi mai suna Abba ya ce zai bawa furasdo shawara ya kuma gaya masa gaskiya, inda yake cewa budirwa sa yake ta faman tada jijiyar wuya a kanta bafa sumayya bace fati washa ce a cewar marashin.
Da yawa wanda suka ga sakon da matashin ya wallafa sunyi dariya Kasancewa kawai sun dauki Abun a matsayin barkwanci.
Tuni sukai ta dariya.