Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Na aurae da marainiya daya na samawa daya aikin dayan kuma na shekarar karshe a jami’a cewar Bello Muhammad Bello.

Jarumin kannywood Bello Muhammad Bello ya bayyana wani abu daya dade yana boyewa wansa ba kowa ne ya saniba sai da ake tsaka da hira da shi a gidan jaridar DW hausa.

Advertising

Bello Muhammad Bello ya bayyana cewar ya raini Marayu harya aurar da daya daga cikinsu a halin yanzu, ya bayyana cewar a shekarar 2001 lokacin yakin Jos ne aka Kashe iyayen yaran ankawosu babban masallaci dake garin Jos.

Bayan kawo masallaci a garin Jos ana nema Wanda zasu daukesu domin kula dasu jarumin ya bayyana ya dauki guda uku daga cikin inda ya aurar da daya daya Kuma Yana ajin karshe a jami’a dayan Kuma ya sama Masa aiki kamar yadda zakuji daga bakinsa.

https://youtu.be/SzSCKeEQ8Fw

Tabba ya kamata a jin jinawa wannan jarumin duk da kadancewar sa bamr arziki ba amma ya iya wannan namijin kokarin.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button