Advertising
Advertising
Labarai

Innahlillahi Wainnah Ilaihir raji’Un Wasu Barayin Waya Sun Kashe Matashi Mai Kishin Al’ummah.

A daren jiya ɓarayin waya suka kashe Muktar Matazu mazaunin Gangare a Jos bayan ya dawo daga ɗaurin aure daga Bauchi.

Advertising

Ɓarayin sun ƙwace wayar shi sannan sukai amfani da makami waje halaka matadhin.

Ɗaya daga cikin barayin ya dawo zai ƙwace laptop ɗin Muktar Matazu sai mutanen unguwar suka rufe shi da duka har saida suka kasheshi shima

Yanzu dai mutanen unguwar suma Sun halaka daya daga cikin mutanen da ake zargi sun halaka matadhin.

Advertising

A safiyar yau laraba ake kokarin yiwa mukhtar jana’iza kaman yadda addinin musulunci ya tanadar, Muna rokon Allah yaji kansa yay masa rahama ma Ameen.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button