Uncategory

Wata budurwa ta mayar da mijin ta abun gwajin kwaliyar ta inda taimayar dashi tamkar mace.

Wasu hotuna da suka karade kafar sada zumunta na wasu ma’aurata da matar sa tai masa kwalliya tamkar mace takuma yada hotunan zuwa ga mabiyan ta.

Dan Nigeria shima ya wallafa hotunan nasa a kafar sa ta Twitter domin ya gwada fasahar matar tasa wajen iya kwalliya.

hotunan mutumin sun yadu a kafar ta twitter, kuma mutane da dama sun tofa albarkacin bakin su a game da lamarin.

Mutumin daya raba hotunan kwalliyar yace matar tasa ta masa kwalliya ne domin ta tabbatar da iya war ta akansa, Yakuma ce ba iya kwalliya ta tsaya ba har nada gwagwaro ma tanayi.

A wani labari kuma an bayyana dan chanan daya halaka budurwar sa a gaban alkali domin cigaba da shari’ar.

Sai dai har zuwa yanzu dan chanan yace bai iya turan ci ba dan haka yana bukatar tafinta domin a ringa gaya masa da yaran sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button