Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Shin da gaske wannan Bidiyon Maryam Yahaya ce take rawa a gidan gala na kasar Dubai.

Wani Bidiyoyin Jarumar Kannywood maryam Yahaya yatada kura a kafar sada zumunta bayan ganinta tana tikar rawa da wata balarabiya a kasar Dubai.

Advertising

Bidiyon ya fita a shafin jarumar a wani zuwanta dubai da tai an hangi jarumar a gidan gala na kasa Dubai tana tikar rawa ita da wata balarabiya.

Mutane da dama sunyi mamakin ganin jarumar tare da larabawa tana rawa, kasancewa koda a nan gida Nigeria jarumar bata harkar gidan gala.

Tuni mutane masu son tofa albarkacin bakin su sukai mata cha a game da wannan Bidiyon, inada kowa ke fadin abin da yake ransa.

Advertising

Wani matashi yamai suna Abdullahi yace jarumar kwata kwata bata dace da rawar gala ba.

shi kuwa Salisu cewa yay Nasan da maryam a Dubai kike rawar gala zaki komayi.

Shikuwa abba cewa yay Maryam yakamata kibi duniya a hankali kisan cewa kefa ya mace ce.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button