Labarai

Shin da gaske Sabuwar salma ta kwana Chasa’in ce a bidiyon nan dayake dauke da rigar bacci.

Turkashi wani bidiyo da muke samu a shafin TikTok shine wani bidiyo da ake zargin Sabuwar salma ta fim din kwana Chasa’in da tashar Arewa24 ke haskawa.

Babban abin ban mamaki shine yadda jarumar tayiwa kanta da kanta Bidiyon ba tare da tunanin wani abu ba, A cikin Bidiyon an hangi jarymar kawai na magana.

Mutane sun fara magana game da bidiyon inda wasu ke rokon tashar Arewa24 su kori jarumar daga shirin kaman yadda akai wa Safara’u ta cikin shirin.

Tabbas da yawan jaruman masana’antar fim suna jawowa harkar zagi a cewar wani mutun da yay tsokaci kan lamarin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button