Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Shin da gaske Ummi Rahab ce a bidiyon nan take wannan rawar banzar.

Yanzu Yanzu wani Bidiyon ya karade manhajar TikTok wanda mutane da dama sukace Marat mawaki Lilin Baba ce Ummi Rahab wasu kuma suke musun ba ita bace.

Advertising

Wani bidiyo wata budirwa tana rawa babu jin kunyar mutane ya tada kura a kafar sada zumunta yayin da murane da dama sukai tsamanin Ummi Rahab ce matae Lilin Baba.

Abin da ya tabbatar wa da sauran mutane ba Ummi Rahab bace, An gano wannan bat adauke da juna biyu Saka makon ita Ummi Rahab tana da ciki,

Da muka bibiyi shafin budirwa mun gano kabila ce ba bahaushiya bace, Kamni ne kawai Allah ya hada su tamkar yar uwarta.

Advertising

Wannin shine Bidiyon da mutane suke zaton na Ummi Rahab din.

https://www.instagram.com/reel/CksNIrxIZqO/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button