Labaran Kannywood
Gwanin ban Sha’awa kalli Matan Kannywood 15 da Suka bar Sana’ar Sukayi Aure a Shekarar 2022.
Wasu Matan Kannywood Nata Yiwa Kansu Kiyamun Laili Suna Yin Aure, Kalli Mata 15 da Suka bar Sana’ar Sukayi Aure a 2022.
Advertising
Gwanin ban sha’awa an fitar da matan Kannywood dai dai har 15 da sukai Aure a shekarar 2022.
An jin jina wannan abu daya faru a masana’antar kasancewar al’umma sun wa masana’antar lamba ta hanyar kinyin aure da wuri ko kuma in anyi a fito aki komawa.
Amma a wannan karon mutane sunyi murna da jin labarin mutanen da sukai Aure a masana’antar, zaku iya kallon fuskokin wasu daga cikin jaruman.
Advertising
Kuma bugu da kari abin ban sha’awa shine yadda wasu da suke cikin masana’antar suka Auri junan su.
Advertising