Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yau dai Hadiza Gabon ta Bayyana Hotunan Danginta Tare da Mahaifiyar ta.

Gwanin Sha’awa Yau dai Hadiza Gabon ta Bayyana Hotunan Danginta Tare da Mahaifiyar ta.

Advertising

Wani abu da mutane basu taba gani ba ga jarumar Kannywood Hadiza Ali Gabon wato yan uwanta kasan cewar bata bayyanasu a kafar sada zumunta.

A karon farko dai jarumar ta bayyana iyayen ta da kuma yan uwanta a shafinta na Instagram, Inda daukacin mutane sukai tai musu fatan Alkhari wasu kuma suke mata addu’a rabuwa da iyayenta lafiya.

Mutane da dama nayiwa jarumar tambaya akan wani matashin yaro da aka saba gani tana dorawa a shafin nata cewar dan ta ne.

Advertising

Duk da kasancewar tambayar da aka cika yimata kenan amma jarumar bata bada wannan amsar ba.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button