Wakokin Hausa
Salim Smart – Labarina Ep (Full Album 2022).
Salim Smart ya sake sakar muku saban Album dinsa mai taken suna “Labarina” Salim Smart – Labarina Ep (Full Album 2022) Kun dade kuna jiran wannan lokaci kuna jin saban Album din sa.
Mawakin yayi basira cikin wakokin daya saki kasancewar duk wakokin na soyayya ne.
Wannan shine jerin wakokin da mawakin ya saki.
- SANADIN LABARINA
PROD. BY SMART
- SO KENAN REMIX
PROD. BY BRAVO MASTER
- LABARINA4
PROD. BY SMART
- KE NAKE SO
PROD. BY PRINCE NA KASHEEP
- ALLAH YAJI KAINA
PROD. BY SMART
- ZAHIRIN SO
PROD BY SMART.
Zaku iya samun Sababin wakokin A duk wani manhajar wakoki da suka hada da YouTube, Audiomack, google da dai sauran su.