Labarai
Innalilahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa wasu yan kasuwa 8 rasuwa lokaci guda.
Innalilahi wa’innailaihi raji’un Allah yayiwa wasu yan kasuwa 8 rasuwa lokaci guda akan hanyar su ta zuwa zamfara.
A safiyar yau lahadi muka wayi gari da wani iftula’i na wasu yan kasu matasa masu neman arziki akan hanyar zamfara.
Za au jana’izar su kaman yadda addinin musulunci ya tanadar a garuruwan su, Muna fatan allah yaji kan su yay musu Rahama.
Mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani Ameen.