Advertising
Advertising
Labarai

Subhanallah Wata budirwa ta rasa rayiwarta a wajen kidan DJ a jihar kano.

Yanzu Yanzu Muke samun labarin wata Budurwa data rasa rayuwar ta yayin da wani djke tsaka da sako n kida a wajen wani biki.

Advertising

Budirwa mai suna Auta yar asalin Jihar Kano ta rasa rayiwar ta ne a dai dai lokacin da take Suyar awara a wajen sana’ar ta taji kidan wani Dj a wajen biki. Bashiri kuwa tayi tataki zuwa wajen.

Zuwan budirwa keda wuya wajen aka ce tafara liki da kudin cinikin Awara nata, Bashiri aka ce ta fara taka rawa bayan Dj ya saka wata waka da bazakiji sunan ta a bakin mu ba.

Wani shaigar gani da ido yace Auta ta wadi kasa wanwar ne a lokacin da take tsaka da tikar rawa ne kafin kace me rai yayi halin sa.

Advertising

Muna fatan Allah yay mata rahama ya gafarta mata mu kuma idan tamu tazo Allah kasa muyi kyakkyawan karshe.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button