Duk Mutumin da baya wuce minti 5 wajen saduwa da matar sa yakalli Bidiyon nan.
Duk Mutumin da baya wuce minti 5 wajen saduwa da matar sa yakalli Bidiyon nan.
Wannan dai babbar cutace kuma babbar matsala ce to amman anan dai zamuce naisa tazo gida duba da ganin cewa a yanzu samari basu da cikkakiyar lafiya.
Duk mutumin da baya wuce minti goma wajan saduwa sannan ya kawo to gaskiya akwai matsala ace minti biyar minti uku kakawo tap to akwai matsala gaskiya.
gakiya saidai muce sannu allah yabaka laliya domin gaskiya kana bukatar magani musamman ma maganin sanyi tomin ciwone allah ya daura maka allah yabaka lafiya sannu.
amman akwai matsala kuma akwai damuwa ba karama ba kuma duk wanda yake da wannan matsalar yasan yana da ita kuma yana son yaga yakawo karshen wannan matsalar domin dole iyalinka su raina ka.
idan har haka kake to babu shakka baza adunga girmamaka a gidan kaba iyalinka bazasu dunga ganin girmanka ba idan kasasu abu babu shakka baza suyi ba domin baka da wani amfani a wajansu.
to yanzu dai kada na cikaku da surutu ga taimakon zan baku kowa ya amfana kuma yaji dadi sannan da yardar allah zai warke daga wannnan cutar allah zaibashi lafiya sannan.