Advertising
Advertising
Labarai

Yadda Rayiwar Aminu ta kasance a gidan yarin dake Abuja Sule ja.

An gurfanar da wanda ake kara a gaban kotun a babban birnin Tarayya Abuja, Amma bai amsa laifin da ake tuhumarsa da shi ba ko aikatawa ba” ‘An Nemi a bada belin Aminu tun a ranar 25-ga wannan watan da muke ciki amma abun ya ci tiara wanda har zuwa yanzun nan da muke magana” inji lauyan Aminu.

Advertising

A Wani Rahoto da Jaridar BBC Hausa ta fitar yau ya nuna cewa an Gabatar da Aminu wannan Dalibin Da ake Zargi Da cin zarafin matar shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari.

Rahoto Ya Kuma Nuna da cewa tun a jiya aka gabatar da aminun a gaban wata kotu dake Abuja a jiya 29-ga watan nuwanban wannan watan.

Lauyan da ya tsayawa Aminu Mai Suna CK Agu ya tabbatawa da jaridar BBC Hausa cewa.

Advertising

“An gurfanar da wanda ake kara a gaban kotun a babban birnin Tarayya Abuja, Amma bai amsa laifin da ake tuhumarsa da shi ba ko aikatawa ba” An Nemi a bada belin Aminu tun a ranar 25-ga wannan watan da muke ciki amma abun ya ci tiara wanda har zuwa yanzun nan da muke magana” inji lauyan Aminu

Lauyan ya Kara da cewa Mun nemi kotu da ta bada Aminu beli bisa dalilin rashin lafiya da kuma cewa shi aminun zai fara jarabawa a makarantarsu a cikin watan gobe 30 ga watan nuwamba.

Rahotan yace an nemi a bada shi belin a zaman jiyan, amma kotu taki ta kuma umarci yan sanda da su cigaba da tsare shi.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button