Advertising
Advertising
Labarai

Na kama mijina da mahaifiya ta cewar wata matar aure da taka kama mijin ta suna lalata.

Na kama mijina da mahaifiya ta cewar wata matar aure da taka kama mijin ta suna lalata.

Advertising

Wata matar aure dake zaune a gombe yayin da mijjinta ke aiki a Abuja ta labarta yadda ta kama Mijinta turmi da Tabarya yana lalata da mahaifiyarta, kuma ta tafi ta barsu batai musu kobai ba.

Tun da nake zaune da mijina, bai taɓa ɓata min rai ba ko kuma yayi min wani abu na musgunawa, amma a wannan karon kaina ya kulle sakamakon abinda na gane wa idanu na cewar ta.

Mahaifina ya rasu, hakan yasa bani da wacce ta wuce min mahaifiyata. Bayan na haihu ne mahaifiyar tawa ta je gidana da ke Gombe don tayi makonni uku na zaman jego.

Advertising

Dama kullum sai mijina ya bani fura, ashe yana sanya min maganin bacci a ciki, amma ranar da dubunsu za ta cika ban sha furar ba.

Farkawata ke da wuya, sai ban ga mijina a gefe na ba, hakan yasa na yi tunanin ko ya shiga ban ɗaki ne, kasancewar ɗakuna biyu na kwana gare mu, sai na yanke shawarar komawa ɗaya ɗakin don na yi amfani da bayin.”

Shiga ta ke da wuya na ga mijinta da mahaifiyarta su na lalata, sai Ubangiji ya sanya man nutsuwa na lallaɓa na koma ɗaki na kwanta cike da damuwa.”

Hakan yasa nake neman shawarar yadda zan ɓullo wa lamarin cewar matar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button