Labarai
Idan ina kallanki har kawowa nakeyi – Murja ta hadu da yar Madigo tace suyi iskanci kota kashe kanta.
Idan ina kallanki har kawowa nakeyi Murja ta hadu da yar Madigo tace suyi iskanci kota kashe kanta.
Advertising
A wani labari da muke samu yanzu ya bayyana yadda Murja Ibrahim Kunya shahararriyar yar Tiktok dinnan wadda tayi kaurin suna a dandalin Tiktok ta tona asiri wata wadda take nemanta dasu aikata Madigo ma’ana dai naiman juna ko ta kashe kanta ta daura alhakin mutuwar tata kan Murja
Nan danan kuwa murjar ta saki wani video wanda take nesanta kanta da wannan sabgar ta kuma nemi tsari da ita.
ta kuma yiwa masu sabgar addu’a shiriya ta kuma ce koda maza sun kare bazata tsaya wata kuchaka ta nemeta ba.
Advertising
Ku kalli cikaken Bidiyon a kasa.
Advertising